Harara (Explicit)-B.O.C Madaki
    使用手机浏览器「扫一扫」

    在手机上保存,获得更好体验

标签
歌词

No english

Ihuuuu

Ya dai lafiya kuwa master

Gaskiya me it's not like I have a problem but, ni it's the way you are just looking at me

Ka sa mun ido ne chairman

Haba yi hakuri man

Hahahahaha preh eh

Ku tsaya guys, ku tsaya guys

Nagode

I got Morell in the building

And I got B.O.C, B.O.C

What

Stop staring at me

Stop staring at me mallam

Stop staring at me

Stop staring at me nah Mallam

Stop staring at me

Stop staring at me

Stop staring at me

Stop staring at me

You want me to dye sai kace rini

My blood is bitter madacin jini

Freemason a kyauta suke gini

Idan haka ne wa bauta suke ini

Ba riba, ba Ceaser

You think you ball hard toh ga FIFA

Kuma daga na ji kida siffa na fa takan rikida

Daga mutum zuwa aljani

You're rich with the flows a zuba a gani

I make it rain fiye da damina

Ga tsantsi wane majina

Shi ya sa suke so su ci mini kaniya

They got beef har sun sayo saniya

Toh ni sanukai na ke kiwo

Efrebo you go wound wo ciwo

Domin idan har na taro bulalu

Ko manyan 'yan gym ma ba su so su taru

Be happy never you worry kar ku damu

I got a clue wanda zai sa ku ku karu

Akwai ababen da ba mai muku su

In ku ka koyi yin aiki tukuru

Daya biyu uku hudu

Za ku haskaka ko a cikin duhu

Ai kyashi fadan rago ne

Yabon gwani kuwa gadan tsaro ne

Kazan da Allah ya nufa da chara

Zai yi nasara ko da an masa kara

Homework di na na gama tas jiya

It's why I'm fly sama da hasbiya

Na fi karfin a yi mini tarko

And if you try I'ma sack you bagco

Wato harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

See how you wash these girls, kai Mallam ka iya wanki wallahi

Harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

If you no get money zo mana ka bi ni banki

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Wait, hold up tsaya ka gani

Yanzu ka fara gani

Yanzu ka testimony, mu mun saba gani

Ka yi hankali da bakin kifiya

Kamun kitso ta dawo kisa

Kamun yaun ka ta koma jiya

Kamun a tara ma gajiya

Look, kafun su fara biya

I had to put some work, I disappeared

I met Morell and now I reappear

And now da ni da shi muke tafiya

Kai Morell dan gat sun gwada binne ni sun kasa

Na ce mu su um um ah ah

Su ka ce ta 'nnai an bar ka

Yeah ahab

Ko ma me ahab

Za ku gwada, ahab

Ku zo ku gwada, ahab

Yeah dole su gudu ai

Aiya ku ce mu su good bye

Anybody try me, suicide

I carry the North from both side

I'm a singer but give me any rapper I'ma kill him

There your girl go bang bang to the rhythm

Yes I go hard, motherfuck your feelings

No you can't play with the cards I'm dealing nah

Shege

Ba wani shegen reggae

Show daya ya saya mun fage

Flows bullets din AK

Oh yea ina maidawa

Ya je ya kira maidala

Tare su kawo mun dollar

Don na ba wa mai bara

Haba

Wato harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

See how you wash these girls, kai Mallam ka iya wanki wallahi

Harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

If you no get money zo mana ka bi ni banki

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Yanayin kawo wutansu is old school aci bal bal

No be hypo nakansa datti tayi kal kal

Tsafta abun so

Chapter barin flows

Without me the building is incomplete, plaster da windows

Ba yin mu ba ne a ce mu na bugle su na feduwa

Giwa mu ka kama a tarkon mu su na ta fama da beguwa

Lafazi da gadara

Darasi wa harara

Abun takaici wa mai shagon suttura yau a ka yi wa tsirara

Hat-trick na ke sha a kowace match, ku ba ni kwallo na

Even the blind be feeling my stuns domin suna ta kallo na

As you can see I'm visible to the blind

Yea I'm gonna be with you with time

But for now I'm chilling on top na dake bisa kwaloluwa

I'm a prof in the making amma ina da lokaci wa doluwa

Dan baiwa ba safi I give the glory to Oluwa

Ba na taba kasa kunnuwa in ji if the story is kokuwa

Daddawa za ku ci, all they gave to mummy was doruwa

Wato harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

See how you wash these girls, kai Mallam ka iya wanki wallahi

Harara na ka ke yi, lallai ka na da aiki

If you no get money zo mana ka bi ni banki

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

Stop staring at me mallam

展开显示全部歌词