On A Monday-B.O.C Madaki
    使用手机浏览器「扫一扫」

    在手机上保存,获得更好体验

标签
歌词

okay, mmmm (Music Doc)

Say we outstanding from the inside (Inside)

Na we dey bring new rhythm to this side ( this side)

It's left for you to decide (Decide)

Music doctor sun san ni da king size (King size)

Haka ne? ko ba haka ba?

Wai kana ta haushi ban baka ba

Inka mi ni haka ai za ka samu naka ma

Wai ku na ta ganni haka ne ko ba haka ba? ya

Su na so su diba ruwa a rafi na

Da ni da sarafina

Bukola ne saraki na

In bai shafe ni ba, ba na sa baki na

Ga ni, ga ni, ta ce Kozzo Kar ka taba ni (Kar ka taba)

I’m in the Lord's army but she got a fine wine (whine) like palmi

Ga ni, ga ni, ta ce OC kar ka taba ni

I’m in the Lord's army , but she got a fine wine (whine) like Palmi ya!

wane yake zuwa party on a Monday ?

wane yake zuwa party on a Monday ?

wane yake zuwa club on a Monday ?

wane yake zuwa party on a Monday ?

mune muke zuwa party on a monday!

Mune muke zuwa Party on a monday!

mune muke zuwa club on a Monday!

mune muke zuwa party on a Monday!

Yarinya gashin ta baki like Kiwi ya sha

Ga baki baki kirin like Wiwi ta sha

See She’s so black and white kamar T.V a da

She’s like She needs a job to blow,C.Vn ta fa?

One two one two kutume, mapami o

In ya shafe ki ba abun da ba na yi, Toh

Meyasa ki ke ganin zan bar ki yau

Ba zan takura miki gobe ba ki bani yau

Aiki daga Friday to Sunday

Sai mu yi party on Monday

Babban yaro babu ruwa na da Palmpay

Kwana daya har ta fara kira na Amante

African Man no dey fear litinin

Shi yasa ko a ranar na kan je ni chilling

Alaka na da soft life is a destiny thing

Got them dancing singing while they’re Henny tripping

Ga ni, ga ni, ta ce Kozzo Kar ka taba ni (Kar ka taba)

I’m in the Lord's army but she got a fine wine (whine) like palmi

Ga ni, ga ni, ta ce OC kar ka taba ni

I’m in the Lord's army , but she got a fine wine (whine) like Palmi ya!

wane yake zuwa party on a Monday ?

wane yake zuwa party on a Monday ?

wane yake zuwa club on a Monday ?

wane yake zuwa party on a Monday ?

mune muke zuwa party on a monday!

Mune muke zuwa Party on a monday!

mune muke zuwa club on a Monday!

mune muke zuwa party on a Monday!

A kullayomi ina miki bidiri

In kin zo talla ina miki ciniki

Mene ne zan yi miki wanda zai saki ki yini

Mu shiga daga ciki,ni ban son rikici

Ni ban tabawa sai an bani izini

Akwai inda zan so in kai ki a daren litinin

In babu a kasa kare baya halartar bikin

Wato abun nufi, ki yi mini in miki

Kawai baba sai gaye ya kira ni ai

Ya ce mun ran Monday ne club din

Na ce ‘Monday’?

Baku zuwa aiki ne?

Sai ya ce ah sai ka zo zaka gani

Baba as I go there the place na mad turn up

Me sef I deliver

Baba ballers,Monday fa

Naso I turn club DJ on Monday

Amma in na dawo Tuesday barci kawai nake yi

Gajiya zalla

展开显示全部歌词