Dama-Namenj

Dama

歌手:Namenj

专辑:Dama

时间:2021-03-05

    使用手机浏览器「扫一扫」

    在手机上保存,获得更好体验

标签
歌词

作曲 : Ademola Tarka/Hamisu Said Yusuf/Ali Jubril Namanjo

Baby ina kwana

Baby ina gajiya

Shin kin tashi lafiya

Rabin raina

Soyayya da ƙafiya

Nake miki kin jiya

Tabbas kin iya soyayya

Rabin raina

Da ma da ke na fara haɗuwa

da na yi aure tuntuni

Zama dake akwai ƙaruwa

haƙiƙa ni kina burge ni

Da ma da ke na fara haɗuwa

da na yi aure tuntuni

Zama dake akwai ƙaruwa

haƙiƙa ni kina burge ni wayyo

Soyayya na da daɗi

Lobayya na da daɗi

Amma dake tafi daɗi wayyo

Soyayya na da daɗi

Lobayya na da daɗi

Amma dake tafi daɗi wayyo

Da ma za ki yarda da duk batunsa na soyayya ne

Ke ma ki amince da ƙudurinsa na alheri ne

Wanda tasiri ne

A zuciya ki zaune

Ya ba ki zuciya ta yi duka kyauta autar ma

Zan so ki bi yarda

Ki gaya masa kin ragi tsada

Ni batun na jaddada ki gwada min za ki mutulta

Ki dakata ki ji ’yan mata

A yau bikinku muke fata

Mun shaida kun zama ’yan gata

Ki tausawa masa raina

Кaunarki ta kama ni tun farko

Ni fatana ni da ke mu yi ƙarƙo

Aurenmu da ni da ke ya yi ƙarƙo

Mu haifi yaya masu albarka

Da ma da ke na fara haɗuwa

da na yi aure tuntuni

Zama dake akwai ƙaruwa

haƙiƙa ni kina burge ni

Da ma da ke na fara haɗuwa

da na yi aure tuntuni

Zama dake akwai ƙaruwa

haƙiƙa ni kina burge ni wayyo

Soyayya na da daɗi

Lobayya na da daɗi

Amma dake tafi daɗi wayyo

Soyayya na da daɗi

Lobayya na da daɗi

Amma dake tafi daɗi wayyo

Soyayya daɗi

Soyayya daɗi

Soyayya daɗi

Soyayya daɗi

展开显示全部歌词