Gari Da Nika-B.O.C Madaki
    使用手机浏览器「扫一扫」

    在手机上保存,获得更好体验

标签
歌词

What

Split Personality

Idreal,B.O.C

No English baby

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

Bari in gaya ma,a dare fa bana barci

Got my eyes on the cake don in yanki nawa fannin

Gari nake nikawa,sauran suna ta barji

Tryna get papers,don dole CBN su san ni

On a mission to save the game up wane mai gina banki

So I gotta grind meals don in barza(za) chanji

Turning dreams to reality,zahirin mafarki

You no dey talk money,you no be wajibi ga manci

Ai in baka sani ba success ta na kira na

Say she’s in love with the boy,soyayyar ma ba iyaka

Shi ya sa kan gaba na ke,don fa ban jiran jira ba

Staying faithful to the truth wane wani ibada

Dictating like a soldier,ni fa dai ban siyasa

Just tryna do me,suka ce ban iya ba

Rap C.E.O,ni ne mai biya na

Now I got me on the picture,Picasa

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

What

See,I’m steady on the grind kamar dutsen markade

Rashin iyawa ne ya kawo tushen tankade

Gotta kill poverty,har da mushen zan kade

I’m 9/11 history,ko na rushe zan dade

A kai na sarki Suleiman ya yi annabci

Daga ‘C’ zuwa gumza,har dukan currency

Don inna ta ce mun da gaye mara ko tasi

Matukar hulda da mafi kwazon ‘yan dako ya fi

Irin gidan su ne miya bai wa tuwo lami

Gidan mai kin wuya kuwa highest a jido yadi

Ai matashi bai taba yi wa gado fadi

Lafazi ne kadai ya iya yi wa ado tadi

I grind so hard,laushin ya fi na alabo

Mu ne zamu ci kyautayin kab in har dai da rabo

I’m on my grind,I concentrate more on this millstream

Cos having nightmares in the daytime kill dreams

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

’I’ is the nigga,mai gari da nika

Dandano nake da shi,Maggi da sugar

My music go over boarders amma bani da visa

Dem ma know ‘I’ is realer,mai tadi a kida

Shi ya sa kamar injin nika is the way that I grind

This na zero hours,fasara babu time

So when you listen close I dey speak no english

Split personalities but they no fit to distinguish

Ba su son tuwon dasa sai garin semo da surfe

Here we come not to make them hate the rest,ban da zunde

Grinding coins for the mill,ga sululluka a inji

Tsohon kurma ya tuba daga durkusa wa kin ji

Da muddun ya ga manci yana ta manni

Sai ga makaho ya gan ni ya ce wai ai ya san ni

Neman kudi kawai nake a kowace fanni

Aim at the big prize,na gaji da kashe chanji

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika

Gari da nika

I grind so hard kamar gari da nika

Gari da nika,

Ai gari na nika

展开显示全部歌词